Acts 12:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus ya ƙwanƙwasa ƙofar waje, sai wata mai aiki a gidan da ake kira Roda ta zo tă ji ko wane ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَڨُونْڨُوسَ ڧُواْڢَرْ ذَوْرٜىٰنْ، وَتَ يَارِنْيَ مَيْ عَيْكِ أَغِدَنْ مَيْ سُونَ رُواْدَ تَذُواْ تَغَ كُواْ وَنٜىٰنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ƙwanƙwasa ƙofar zauren, wata baranya mai suna Roda ta zo ji ko wane ne.