Acts 12:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ta gane muryar Bitrus, ta cika da murna ta gudu ta koma ba tare da ta buɗe ƙofar ba, sai ta koma a guje ta ce da ƙarfi, “Ga Bitrus a bakin ƙofa!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَتَغَانٜىٰ مُرْيَرْ بِتْرُسْ، بَتَبُوطٜىٰ ڧُواْڢَرْبَ دُوانْ مُرْنَ، سَيْ تَكُواْمَ ثِكِ دَ غُدُ، تَغَيَ مُسُ ثٜىٰوَ بِتْرُسْ يَنَ ڟَيٜىٰ عَڧُواْڢَرْ ذَوْرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ta shaida muryar Bitrus, ba ta buɗe ƙofar ba don murna, sai ta koma ciki a guje, ta ce Bitrus na tsaye a ƙofar zaure.