Acts 12:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Bitrus ya yi ta ƙwanƙwasawa. Da suka buɗe ƙofar suka kuma gan shi, sai suka yi mamaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِتْرُسْ دَيْ يَيِ تَڨُونْڨُوسَاوَا؞ دَ سُكَ بُوطٜىٰ سُكَ غَنْ شِ، سُكَيِ تَمَامَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus dai ya yi ƙwanƙwasawa, da suka buɗe suka gan shi, suka yi ta al'ajabi.