Acts 12:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar da aka shirya Hiridus, sanye da kayan sarautarsa, ya zauna a gadon sarautarsa ya kuma ya wa mutanen jawabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ دَ عَكَ شِرْيَ، هِرُدُسْ يَسَا كَايَنْسَ نَمُلْكِ، يَذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ مُلْكِ، يَيِ مُسُ جَوَابِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan a wata rana da aka shirya, Hirudus ya yi shigar sarauta, ya zauna a gadon sarauta, ya yi musu jawabi.