Acts 12:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tā da murya suka ce, “Wannan muryar wani allah ne, ba ta mutum ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تَارُوانْ سُكَجِ شِ سَيْ سُكَتَادَ مُرْيَ «كُجِ وَنَّنْ ڢَا!» سُنَ ثٜىٰوَ «مُرْيَرْ وَنِ اللَّهْ نٜىٰ، بَتَمُتُمْبَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron mutane kuwa suka ɗauki sowa, suna cewa, “Kai! ka ji muryar wani Allah, ba ta mutum ba!”