Acts 12:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Barnabas da Shawulu suka kammala aikinsu, sai suka komo daga Urushalima, tare da Yohanna, wanda ake kira Markus.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุจูŽุฑู’ู†ูŽุจูŽ ุฏูŽ ุดูŽูˆูู„ู ุณููƒูŽ ุฏูŽุงูˆูุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุณูู†ู’ุซููƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽุจูŽุงุณู ุณููŠูุŒ ุณููƒูŽ ูƒูู…ูŽุฐููˆุงู’ ุฏูŽ ูŠูŽุญู’ูŠูŽู‰ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุดู ู…ูŽุฑู’ูƒูุณู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Barnaba da Shawulu suka komo daga Urushalima, bayan sun cika aiken da aka yi musu, suka kuma zo da Yahaya wanda ake kira Markus.