Acts 12:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ya ga wannan ya faranta wa Yahudawa rai, sai ya kama Bitrus shi ma. Wannan ya faru kwanakin Bikin Burodi Marar Yisti.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَ يَهُودَاوَا سُنْجِ دَاطِنْ أَبِنْدَ يَيِ، سَيْ يَكَامَ بِتْرُسْ شِے مَا؞ وَنَّنْ يَڢَرُ عَݣُونَكِنْ بِكٍ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ga abin ya ƙayatar da Yahudawa, har wa yau kuma ya kama Bitrus, shi ma. Kwanakin idin abinci marar yisti ne kuwa.