Acts 12:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus ya bi shi suka fita kurkukun, amma bai ma san cewa abin da mala’ikan yake yi tabbatacce ne ba; yana tsammani wahayi yake gani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَڢِتُواْ يَبِے شِ، بَيْ سَنْ ثٜىٰوَ أَبِنْدَ مَلاَىِٕكَنَّنْ يَكٜىٰيِ غَسْكِيَ بَنٜىٰ، يَطَوْكَ رُعُيَ ثٜىٰ يَكٜىٰ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya fito ya bi shi, bai san abin da mala'ikan nan ya yi hakika ne ba, cewa yake wahayi ake yi masa.