Acts 13:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga shi hannun Ubangiji yana gฤba da kai. Za ka makance, kuma ba za ka ga rana ba har na wani lokaci.โ€ Nan take, hazo da duhu suka sauko a kansa, ya yi ta lallubawa, yana neman wanda zai yi masa jagora.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู†ู’ุฐู ฺขูŽุงุŒ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู†ูŽ ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽุงูƒูŽ ุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูƒูŽู‡ููˆุงู’ุž ุฐูŽุงุนูŽ ุทูŽูˆู’ูƒู ุทูŽู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ุจูŽูƒูŽุบูŽ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽุจูŽุžยป ู†ูŽู†ู’ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽ ุณูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู ุญูŽุฒููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูู‡ู ุณููƒูŽ ุฑูฺขูœู‰ูฐ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุชูŽู„ูŽู„ูุจูŽูˆูŽ ูŠูŽู†ูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูŽุณูŽ ุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga shi, hannun Ubangiji na kanka, za ka makance, ba za ka ga rana ba har wani lokaci.โ€ A nan take kuwa sai wani hazo da duhu suka rufe shi, ya yi ta neman wanda zai yi masa jagora.