Acts 13:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da muƙaddas ɗin ya ga abin da ya faru, sai ya ba da gaskiya, gama ya yi mamaki a kan da koyarwa game Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڠُومْنَ يَغَ أَبِنْدَ يَڢَرُ، سَيْ يَبَادَ غَسْكِيَ، يَنَ مَامَاكِنْ كُواْيَرْوَرْ عُبَنْ‌غِجِ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muƙaddashin ya ga abin da ya faru, sai ya ba da gaskiya, yana mamaki da koyarwar Ubangiji.