Acts 13:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Ferga kuwa suka ci gaba zuwa Antiyok na Fisidiya. A ranar Asabbaci sai suka shiga majami’a suka zauna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو كُوَ سُكَ ثِيغَبَ دَغَ ڢٜىٰرْغَ، سُكَ تَڢِے أَنْتَكِيَ تَڧَسَرْ بِسِيدِيَ؞ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ كُوَ سُكَ شِغَ مَجَمِعَ سُكَ ذَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka wuce gaba daga Bariyata, suka tafi Antakiya ta ƙasar Bisidiya. Ran Asabar kuma sai suka shiga majami'a suka zauna.