Acts 13:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan mutanen suka nemi a ba su sarki, Allah kuwa ya ba su Shawulu ɗan Kish, na kabilar Benyamin, wanda ya yi mulki shekaru arba’in.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُكَ ضُواْڧَا أَ نَطَ مُسُ سَرْكِے، سَيْ اللَّهْ يَبَاسُ طَالُوتَ طَنْ كِشْ، مُتُمِنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ، وَنْدَ يَيِ مُلْكِ حَرْ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka roƙa a naɗa musu sarki, sai Allah ya ba su Saul ɗan Kish, mutumin kabilar Biliyaminu, har shekara arba'in.