Acts 13:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an kau da Shawulu, sai ya naษa Dawuda ya zama sarkinsu. Ya kuma yi shaida game da shi cewa, โNa sami Dawuda ษan Yesse, mutum ne da nake so a zuciyata; shi zai aikata dukan abin da nake so.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ุงูููููู ููุซูุฑูููฐ ุทูุงูููุชูุ ููุณูุง ุฏูุงููุฏู ููุฐูู
ู ุณูุฑูููููุณูุ ุซููููู ุดูููุฏูุฑู ุฏู ุงูููููู ููุจูุงููุฑู ุบูู
ูููฐุฏู ุฏูุงููุฏูุ ููุซูููฐุ โนููุณูุงู
ู ุฏูุงููุฏู ุทููู ููููฐุณููููฐุ ู
ูุชูู
ู ููููฐ ู
ููู ุฐููุซูููุง ุงููุฑููู ุชูุงููุ ููููุฏู ููู
ู ุฐููู ุนูููููุชู ุฏููููู ฺููขููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya kawar da shi sai ya gabatar da Dawuda ya zama sarkinsu, ya kuma shaide shi da cewa, โNa sami Dawuda ษan Yesse, mutum ne da nake ฦauna ฦwarai, wanda kuma zai aikata dukan nufina.โ