Acts 13:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kafin zuwan Yesu, Yohanna ya yi wa’azin tuba da baftisma ga dukan mutanen Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڢِنْ ذُوَانْ عِيسَىٰ ، يَحْيَى يَيِ وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَ وَعَظِ سُتُوبَ عَكُمَيِ مُسُ بَڢْتِسْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kafin ya bayyana a fili kuwa, Yahaya ya yi wa duk jama'ar Isra'ila wa'azi su tuba a kuma yi musu baftisma.