Acts 13:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da suka aikata duk abin da aka rubuta game da shi, sai suka saukar da shi daga itacen suka kuma sa shi a kabari.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุซููƒูŽ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽุดู ุซููƒูู†ู’ ุฑูุจููˆุชูŽุซู‘ููŠูŽุฑู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุณูŽูŠู’ุณููƒูŽ ุณูŽูˆู’ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุดู ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ ุบูู†ู’โ€Œุบูู…ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐุŒ ุณููƒูŽุณูŽุงุดู ุนูŽูƒูŽุจูŽุฑูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka cikasa dukkan abin da aka rubuta game da shi, suka sauko da shi daga kan gungumen, suka sa shi a kabari.