Acts 13:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka bayan suka yi azumi da addu’a, sai suka ɗibiya musu hannuwansu a kansu suka sallame su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ سُكَيِ أَظُمِ دَ أَدُّعَ، سَيْ سُكَسَا وَ بَرْنَبَ دَ شَوُلُ حَنُّنْ أَلْبَرْكَ، سُكَ سَلَّمٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan kuma sun yi azumi, sun kuma yi addu'a, sai suka ɗora musu hannu, suka sallame su.