Acts 13:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya cika mana, mu zuriyarsu, ta wurin tā da Yesu daga matattu. Kamar yadda yake a rubuce a cikin Zabura ta biyu cewa, “ ‘Kai Ɗana ne, yau na zama Uba a gare ka.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثِكَ مَنَشِ، مُو دَمُكٜىٰ یَیَنْسُ، سَعَدَّ يَتَادَ عِيسَىٰ دَغَ مَتَتُّو؞ كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ ثِكِنْ زَبُورَا تَبِيُ ثٜىٰوَ « ‹كَيْ طَانَ نٜىٰ، يَوْ نَا ذَمَ عُبَنْكَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya cika mana shi, mu zuriyarsu, da ya ta da Yesu daga matattu, yadda yake a rubuce a cikin Zabura ta biyu cewa, ‘Kai Ɗana ne, Ni Ubanka ne yau.’