Acts 13:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma aka faɗa a wani wuri. “ ‘Ba za ka yarda Mai Tsarkinka ya ruɓa ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُواْمِنْ أَوَتَ زَبُورَا مَا يَثٜىٰ، ‹بَذَاكَ بَرْ مَيْ ڟَرْكِنْكَ يَضُٻَبَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin a wata Zabura ma ya ce, ‘Ba za ka yarda Mai Tsarkinka ya ruɓa ba.’