Acts 13:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wanda Allah ya tā da daga matattu bai ruɓa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِيسَىٰ وَنْدَ اللَّهْ يَتَادَشِ دَغَ مَتَتُّو بَيْ ضُٻَ عَكَبَرِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma shi wannan da Allah ya tashe shi, bai ruɓa ba.