Acts 13:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai su biyu da Ruhu Mai Tsarki ya aika suka gangara zuwa Selusiya suka shiga jirgin ruwa daga can zuwa Saifurus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرْنَبَ دَ شَوُلُ كُوَ، وَطَنْدَ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے يَعَيْكٜىٰسُ، سُكَ تَڢِے سَلُكِيَ دَغَ ثَنْ كُمَ سُكَ شِغَ جِضْغٍ ضُوَ ذُوَا سَيِڢُرُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa, da Ruhu Mai Tsarki ya aike su, suka tafi Salukiya, daga can kuma suka shiga jirgin ruwa sai tsibirin Kubrus.