Acts 13:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku lura kada abubuwan da annabawa suka faษa su faru muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ููู
ูููุฏู ุญูููููููุ ููุฏู ุงููุจูููููู ุฏู ุงูููููู ฺููขูุทูุง ุซููููู ููุชููุชฺููขููู ุงูููููุจูุงููุง ฺููขูุฑู ุฏููููุ ููุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ku mai da hankali, kada abin nan da littattafan annabawa suke faษa ya aukar muku, wato