Acts 13:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ku duba, ku masu ba’a, ku yi mamaki, ku hallaka, gama zan yi wani abu a zamaninku da ba za ku taɓa gaskatawa ba ko da wani ya gaya muku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹كُسَوْرَرَ، كُو مَاسُ يِنْ بَعَ! يِمَامَاكِ، كُهَلَّكَ! غَمَا ذَنْيِ وَنِ عَيْكِ عَݣُونَكِنْكُ، عَيْكِنْ دَ بَذَاكُ غَسْكَتَبَ، كُواْ دَ وَنِ يَغَيَ مُكُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ga shi, ku masu rainako, Za ku ruɗe don mamaki, ku shuɗe! Domin zan yi wani aiki a zamaninku, Aikin da ba yadda za a yi ku gaskata, Ko da wani ya gaya muku.’ ”