Acts 13:46 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bulus da Barnabas suka amsa musu gabagadi, suka ce, โYa zama mana dole mu yi muku maganar Allah da farko. Da yake kun ฦi ta ba ku kuma ga kun cancanci rai madawwami ba, to, za mu juya ga Alโummai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูููุณู ุฏู ุจูุฑูููุจู ุณููููู ู
ูุบููู ุจูุง ฺููุงูุฑููุงูุ ุณูููุซูููฐ ยซููู ูููููุฏูุงููุง ูููููููฐ ููุง ููู
ูุงุชู ุงฺููขูุงุฑู ููู
ููู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ุนูู
ููุง ุชูููุฏู ูููู ฺงูุชูุ ูููู ููููู ุจููู ุซูููุซูููุซู ููุณูุงู
ู ุฑููู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุงุจูุ ุชููุงูุ ุฐูุงู
ูุฌูููฐ ููุฑููู ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus da Barnaba suka yi magana gabagaษi, suka ce, โKu, ya wajaba a fara yi wa Maganar Allah, amma da yake kun ture ta, kun nuna ba ku cancanci samun rai madawwami ba, to, za mu juya ga al'ummai.