Acts 13:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin da Allah ya umarce mu ke nan cewa, “ ‘Na sa ka zama haske ga Al’ummai, don ka kawo cetona zuwa iyakokin duniya.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ عُبَنْغِجِ يَارِغَا يَعُمَرْثٜىٰمُ دَيَثٜىٰ، « ‹نَسَاكَ كَذَمَ حَصْكٜىٰ غَ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ، دُوانْ كَكَٰوُاْ ثٜىٰتُواْ حَرْ ذُوَا إِيَاكَرْ دُونِيَا؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka ubangiji ya umarce mu, ya ce, ‘Na sa ka haske ga al'ummai, Don ka zama sanadin ceto, har ya zuwa iyakar duniya.’ ”