Acts 13:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka isa Salamis, sai suka yi shelar maganar Allah a majamiโun Yahudawa. Yohanna yana tare da su a matsayin mai taimakonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณููู ูููู ุณูููู
ูุณูุ ุณููููู ููุนูุธููู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุงูู ู
ูุฌูู
ูุนููู ูููููุฏูุงููุงุ ููุญูููู ููู
ู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูุณูู ูููู ุชูููู
ููููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka kai Salamis, suka sanar da Maganar Allah a majami'un Yahudawa, ga kuma Yahaya na taimakonsu.