Acts 13:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu, wanda kuma ake kira Bulus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya kafa wa Elimas ido ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا شَوُلُ كُوَ، وَنْدَ عَكٜىٰ ثٜىٰ دَشِ بُلُسْ، ثِكٜىٰ دَ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے ، يَظُبَا وَ أَلِمَسْ عِدُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shawulu kuwa, wanda kuma ake kira Bulus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya zuba masa ido,