Acts 14:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A Ikoniyum Bulus da Barnabas suka shiga majamiโar Yahudawa yadda suka saba. A can suka yi magana gabagadi har Yahudawa da Alโummai masu yawa suka gaskata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุนู ุฅูููููุงูููููุ ุจูููุณู ุฏู ุจูุฑูููุจู ุณููู ุดูุบู ู
ูุฌูู
ูุนูุฑู ูููููุฏูุงููุง ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณููู ุณูุงุจูุงุ ุณููููู ููุนูุธูุ ุญูุฑู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณูููููุ ูููููุฏูุงููุง ุฏู ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจูุ ุณููู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a Ikoniya suka shiga majami'ar Yahudawa tare, suka yi wa'azi, har mutane masu yawa, Yahudawa da al'ummai, suka ba da gaskiya.