Acts 14:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya ɗaga murya ya ce, “Tashi ka tsaya kan ƙafafunka!” Da jin haka, sai mutumin ya yi wuf ya kuma fara tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَطَغَ مُرْيَ دَ ڧَرْڢِے يَثٜىٰ «تَاشِ كَڟَيَ كَنْ ڧَڢَاڢُنْكَ؞» مُتُمِنْ كُوَ يَتَاشِ يَڢَارَ تَڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ɗaga murya ya ce, “Tashi, ka tsaya cir.” Sai wuf ya zabura, har ya yi tafiya.