Acts 14:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da taron suka ga abin da Bulus ya yi, sai suka ihu da harshen Likayoniyawa, suna cewa, “Alloli sun sauka mana da siffar mutane!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تَارُوانْ سُكَغَ أَبِنْدَ بُلُسْ يَيِ، سُكَ طَغَ مُرْيَ غَبَاطَيَ سُنَ ثٜىٰوَ دَ يَرٜىٰنْ لِكُواْنِيَ «لَلَّيْ، أَلُّواْلِ سُنْ سَوْكُواْ مَنَ دَ صِڢَّرْ مُتَنٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron suka ga abin da Bulus ya yi, suka ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa da Likoniyanci, “Lalle, alloli sun sauko mana da siffar mutane!”