Acts 14:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ba wa Barnabas, sunan Zeyus, Bulus kuma suka kira Hermes domin shi ne shugaban magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ بَا بَرْنَبَ سُنَ ظٜىٰيُسْ، بُلُسْ كُوَ سُكَثٜىٰ دَشِ هٜىٰرْمٜىٰسْ، دُواْمِنْ شِينٜىٰ شُوغَبَنْ مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce Barnaba shi ne Zafsa, Bulus kuwa don shi ne shugaban magana, wai shi ne Hamisa.