Acts 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist na Zeyus, wanda haikalinsa ke bayan birni, ya kawo bijimai da furanni a ฦofofin birni domin shi da taron mutanen sun so su miฦa musu hadayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺขูุฑูุณูุชู ฺูููุงฺขููู ุธูููฐููุณูุ ููููุฏู ุทูุงูููู ุบูููููููุณู ููููููฐ ุนูุจูุงูููู ุบูุฑูุ ูููููฐููุงู ุดูุงููู ุฏู ุงููุฏููุงูู ฺขููููู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูุ ุณูุฑููููู ฺูุงฺขููู ุฏู ุฌูู
ูุนู ุณูููุณููุงู ุณููู ููู
ูููุธูููููู ููุฏูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarkin tsafin Zafsa, wanda ษakin gunkinsa yake ฦofar gari, ya kawo bajimai da tutocin furanni ฦofar gari, yana son yin hadaya tare da jama'a.