Acts 14:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka bai bar kansa babu shaida ba. Ya nuna alheri ta wurin ba ku ruwan sama da kuma amfanin gona a lokutansu; ya ba ku abinci mai yawa ya kuma cika zukatanku da farin ciki.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุจูŽูŠู’ุชูŽูปูŽ ุจูŽุฑูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุจูŽุงุจู ุดูŽูŠู’ุฏูŽุจูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽู†ูŽ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ุจูŽุงูƒู ุถููˆู‹ ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุงู…ูู†ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุž ูŠูŽู†ูŽ ฺงููˆุงู’ุณูŽุฑู’ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุงู”ูŽุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽุณูŽุง ูƒููŠู ฺขูŽุถู ุซููƒูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka kuwa bai taษ“a barin kansa, ba shaida ba, domin yana yin alheri, shi da yake yi muku ruwan sama, da damuna mai albarka, yana ฦ™osar da ku da abinci, yana kuma faranta muku rai.โ€