Acts 14:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da waɗannan kalmomi ma, da ƙyar suka hana jama’an nan yin musu hadaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ دَ وَطَنَّنْ مَغَنْ‌غَنُ مَا دَݣَرْ سُكَ حَنَ جَمَعَرْ نَنْ سُيِ مُسُ هَدَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da waɗannan maganganu da ƙyar suka hana jama'ar nan yin hadaya saboda su.