Acts 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waษansu Yahudawa suka zo daga Antiyok da Ikoniyum suka sha kan taron. Suka jajjefi Bulus da duwatsu suka kuma ja shi bayan birni, suna tsammani ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุทูููุณู ูููููุฏูุงููุง ุณูููุฐููุงู ุฏูุบู ุงููููุชููููู ุฏู ุฅูููููุงููููู ุณููู ุฑูููุฌููู ุชูุงุฑููุงููุ ุณููู ุฌูููฐุฌููููฐฺขู ุจูููุณูุ ุณููู ุฌูุงุดู ุฐูููุง ุจูุงูููู ุบูุฑูุ ุณููู ฺูู
ูููู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma waษansu Yahudawa suka zo daga Antakiya da Ikoniya, da suka rarrashi taron, suka jejjefe Bulus suka ja shi bayan gari, suna zato ya mutu.