Acts 14:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Attaliya kuma suka shiga jirgin ruwa suka koma Antiyok, inda dฤ aka danฦ™a su ga alherin Allah saboda aikin da suka kammala yanzu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ู†ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽ ุดูุบูŽ ุฌูุถู’ุบู ุถููˆูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุงู”ูŽู†ู’ุชูŽูƒููŠูŽุŒ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุชูู†ู’ุฏูŽุง ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูุณู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐุณู ุซููƒูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽู†ู’ุฐู ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan kuma suka shiga jirgin ruwa sai Antakiya, inda tun dฤ aka yi musu addu'a alherin Allah ya kiyaye su cikin aikin nan da yanzu suka gama.