Acts 14:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus da Barnabas kuwa suka daษe sosai a can, suna magana gabagadi saboda Ubangiji, wanda kuwa ya tabbatar da saฦon alherinsa ta wurinsa su su aikata ayyuka da alamu masu banmamaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูููุณู ุฏู ุจูุฑูููุจู ุณููู ุฏูุทูููฐ ุงูููููู ุณููุงูุณูููุ ุณููู ููุนูุธู ุจูุงุจู ฺููุงูุฑููุงู ุจูุณูุบู ุฅูููููุงูู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ุนูุจูููโุบูุฌู ูููู ูููู ุดูููุฏูุฑู ููููู
ูุฑู ุงููููุญูููฐุฑูููุณู ุชูููุฑููู ุจูุงุฏู ุฅูููููุงู ุนููู ุนูููู
ู ุฏู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุชููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus da Barnaba suka daษe a nan ฦwarai, suna wa'azi gabagaษi bisa ga ikon Ubangiji, shi da ya shaida maganar alherinsa ta yarjin mu'ujizai da abubuwan al'ajabi ta hannunsu.