Acts 14:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka sami labari suka kuma gudu zuwa biranen Ikoniyum na Listira da Derbe da kuma ƙauyukan kewaye,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مَنْذَنِّےنْ سُكَجِ حَكَ، سَيْ سُكَ غُدُ ذُوَا بِرَنٜىٰنْ لِكُواْنِيَ، وَتُواْ لِسْتِرَ دَ دَرْبٜىٰ دَ كُمَ كٜىٰوَيٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka sami labari, suka gudu zuwa biranen Likoniya wato Listira da Darba, da kuma kewayensu.