Acts 15:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai duk taron suka yi tsit yayinda suke sauraron Barnabas da Bulus suna ba da labari game da ayyuka da kuma abubuwan banmamakin da Allah ya yi a cikin Alโ€™ummai ta wurinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุฏููƒู’ ุชูŽุงุฑููˆุงู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณููƒูŽูŠู ุดูุถูุŒ ุณููƒูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽุฑู ุจูŽุฑู’ู†ูŽุจูŽ ุฏูŽ ุจูู„ูุณู’ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ุนูŽู„ูŽู…ู ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ุณู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุง ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai duk taron mutane suka yi tsit, suka saurari Barnaba da Bulus, sa'ad da suke ba da labarin mu'ujizai da abubuwan al'ajabi, da Allah ya yi ga al'ummai ta wurinsu.