Acts 15:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Bayan wannan zan koma in kuma sāke gina tentin Dawuda da ya rushe. Kufansa zan sāke gina, in kuma mai da shi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹بَايَنْ حَكَ ذَنْدَاوُاْ إِنْسَاكٜىٰ غِنَا غِدَنْ دَاوُدَ دَ يَرُشٜىٰ؞ دَغَ ذَمَنْسَ كُڢَيْ، ذَنْسَاكٜىٰ غِنَاشِ، إِنْكُمَ سَابُنْتَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Bayan haka kuma zan komo, In sāke gina gidan Dawuda da ya rushe, In sāke ta da kangonsa, In tsai da shi,