Acts 15:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen suka karantata suka kuma yi farin ciki saboda saƙonta mai ƙarfafawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ جَمَعَرْ سُكَ كَرَنْتَ وَسِيڧَرْ كُوَ، سُكَيِ ڢَضٍ ثِكِ سَبُواْدَ ڧَرْڢَڢَاوَرْ دَسُكَ سَامُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka karanta ta, suka yi farin ciki saboda gargaɗin.