Acts 15:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan suka yi ’yan kwanaki a can, sai ’yan’uwa suka sallame su da albarkar salama su dawo wurin waɗanda suka aike su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ سُكَيِ یَنْ ݣُونَكِے أَوُرِنْ، سَيْ عَكَ سَلَّمٜىٰسُ لَاڢِيَ، سُكَ كُواْمُواْ وُرِنْ وَطَنْدَ سُكَ عَيْكُواْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan sun yi 'yan kwanaki a wurin, sai 'yan'uwa su sallame su lafiya, suka koma wurin waɗanda suka aiko su.