Acts 15:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Bulus da Barnabas kuwa suka dakata a Antiyok, inda su da waɗansu da yawa suka yi koyarwa suka kuma yi wa’azin maganar Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سِيلَ يَغَ يَيِݣَوْ يَذَوْنَ أَنَنْ تُكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
[Amma Sila ya ga ya kyautu shi ya zauna a nan.]