Acts 15:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma Bulus bai ga ya kyautu ya tafi da shi ba, domin ya yashe su a Famfiliya bai kuwa ci gaba tare da su a aikin ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرْنَبَ يَسُواْ سُطَوْكِ يَحْيَى وَنْدَ عَكٜىٰثٜىٰ دَشِ مَرْكُسْ يَتَڢِے تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Barnaba kuwa ya so su tafi da Yahaya, wanda ake kira Markus.