Acts 15:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma Bulus ya zaɓi Sila suka kuwa tashi, bayan ’yan’uwa suka danƙa su ga alherin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَشِنْ يَرْدَرْ يَيِ ذَاڢِ حَرْ يَكَيْسُ غَ رَبُوَ؞ بَرْنَبَ يَا طَوْكِ مَرْكُسْ، سُكَ شِغَ جِضْغٍ ضُوَ ذُوَا سَيِڢُرُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai matsanancin saɓanin ra'ayi ya auku, har ya kai su ga rabuwa. Barnaba ya ɗauki Markus, suka shiga jirgin ruwa zuwa tsibirin Kubrus,