Acts 16:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A Asabbaci, muka fita ƙofar birnin zuwa bakin kogi, inda muke tsammani za mu sami wurin yin addu’a. Muka zauna muka fara yin wa matan da suka taru a can magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ مُكَ ڢِتَ ڧُواْڢَرْ غَرِ، مُكَجٜىٰ بَاكِنْ كُواْغِ عِنْدَ مُكٜىٰ ڟَمَّنِ أَݣَويْ وُرِنْ يِنْ أَدُّعَ نَ يَهُودَاوَا، مُكَ ذَوْنَ مُكَيِ مَغَنَ وَ مَاتَانْدَ سُكَ تَارُ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ran Asabar muka fita ƙofar gari, muka je bakin kogi, inda muke tsammani akwai wurin yin addu'a. Nan muka zauna, muka yi wa matan da suka taru magana.