Acts 16:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka kawo su a gaban alƙalai suka ce, “Waɗannan Yahudawa ne, suna kuma birkitar mana da gari,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ كَيْسُ غَبَنْ أَلْڧَلَيْ، سُكَثٜىٰ «وَطَنَّنْ يَهُودَاوَا نٜىٰ ڢَا، كُمَ سُنَ رِكِتَرْدَ غَرِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka kai su gaban alƙalai suka ce, “Mutanen nan suna birkita garinmu ƙwarai da gaske, Yahudawa ne kuwa.