Acts 16:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai taron suka fāɗa wa Bulus da Sila gaba ɗaya, alƙalan kuwa suka yi umarni a tuɓe su a kuma yi musu dūka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ جَمَعَ سُكَ تَارُ عَكَنْسُ غَبَاطَيَ، أَلْڧَلَنْ كُمَ سُكَ يَيَّاغٜىٰ مُسُ تُڢَاڢِنْسُ، سُكَ تُتُّوٻٜىٰسُ، سُكَ بَادَ عُمَرْنِ أَدُوكٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jama'a suka ɗungumo musu gaba ɗaya, alƙalan kuma suka yi kaca-kaca da tufafinsu, suka tuttuɓe su, suka yi umarni a bulale su da tsumagu.