Acts 16:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an yi musu bulala sosai, sai aka jefa su cikin kurkuku, aka umarci mai gadin kurkukun yă tsare su da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ دُوكٜىٰسُ سُواْسَيْ، عَكَسَاسُ ثِكِنْ كُرْكُكُ، عَكَ عُمَرْثِ مَيْغَادِنْ كُرْكُكُنْ يَيِ غَادِنْسُ دَݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka bulale su da gaske, aka jefa su kurkuku, aka umarci yari ya tsare su da kyau.