Acts 16:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da karɓan irin umarnan nan, sai ya sa su can cikin ɗakin kurkuku na ciki-ciki, kuma ya ɗaura ƙafafunsu a turu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ دَ يَكَرْٻِ وَنَّنْ عُمَرْنِ، سَيْ يَسَاسُ ثَنْ ثِكِ ثِكِنْ كُرْكُكُ، يَسَا ڧَڢَاڢُنْسُ عَثِكِنْ كَتَكُوانْ رِڧٜىٰ ڧَڢَاڢُ يَكُلّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa da ya karɓi wannan umarni, sai ya jefa su can ciki cikin kurkuku, ya sa su a turu.