Acts 16:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Bulus ya yi ihu ya ce, “Kada ka yi wa kanka lahani! Dukanmu muna nan!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بُلُسْ يَطَغَ مُرْيَ دَ ڧَرْڢِے يَثٜىٰ «كَدَ كَيِ وَكَنْكَ ثِيوُاْ، أَيْ، دُكَنْمُ مُنَانَنْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bulus ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Kada ka cuci kanka, ai duk muna nan!”